Thursday, April 9, 2026
HomeUncategorizedManoma a Zimbabwe sun karbi dala miliyan 311 a matsayin diyya daga...

Manoma a Zimbabwe sun karbi dala miliyan 311 a matsayin diyya daga gwamnati

Shugaban Kasar Zimbabwe

Gwamnatin Zimbabwe ta biya diyyar dala miliyan 3.1 ga manoma 378 daga cikin 740 da aka tantance, wadanda shirin sake fasalin kasa ya shafa. Wannan matakin na daga cikin alkawarin da gwamnatin ta yi na biyan tsofaffin masu gonakin gona, a wata yarjejeniyar biyan diyya da aka sanya wa hannu a shekarar 2020.

A halin yanzu, adadin diyyar da za a biya manoman da abin ya shafa ya kai dala miliyan 311, inda gwamnatin ta ware dala miliyan 10 a cikin kasafin kudin kasar na shekarar 2025 domin ci gaba da biyan diyya. Wannan mataki yana daya daga cikin shawarwarin gwamnatin na tabbatar da adalci ga wadanda suka shafa daga tsarin sake fasalin kasar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata