Sunday, April 5, 2026
HomeBabban LabarinmuMarafa ya zargi Tinubu da yin amfani da mutane ya kuma watsar...

Marafa ya zargi Tinubu da yin amfani da mutane ya kuma watsar da su daga baya 

Sanata Kabiru Marafa ya zargi shugaban Nijeriya Bola Tinubu da yin siyasar amfani da mutane tare da watsar da su, yana mai cewa hakan ya bayyana a yadda aka yi wa tsofaffin gwamnonin Nasir El-Rufai, Abdullahi Ganduje da kuma shi kansa.

Marafa ya bayyana hakanne a gidan talabijin na Channels, ya ce siyasa ba bauta ba ce, illa dama ta yi wa al’umma hidima.

Ya jaddada cewa zai ci gaba da zama ne kawai idan an ba shi damar kawo ayyukan alheri ga mutanen mazabarsa.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata