Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedMasu shirya gudanar da zanga-zanga ranar Talata zasu ɗanɗana kūɗar su -...

Masu shirya gudanar da zanga-zanga ranar Talata zasu ɗanɗana kūɗar su – shugaba Yoweri na Uganda

Shugaban kasar Uganda Yoweri Museveni yana gargadi ga masu ƙoƙarin gudanar da zanga-zanga a kasar ranar Talata mai zuwa da su guji yin hakan ko kuma su guji da fushin hukuma.

Tawagar kungiyoyin fafutuka sun yi niyyar fita zanga-zanga zuwa Majalisar dokokin ƙasar dan nuna fushin su kan cin hanci da rashawa.

Shugaba Museveni a kafafen yada labarai ya ce bazai yiyu yana gani ya bari a rusa abinda ya daɗe yana ganawa ba, kuma idan masu shirya wannan zanga-zanga basu sake shawara zasu gamu da su!

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata