Wednesday, April 8, 2026
HomeUncategorizedMazauna unguwanni da dama a Ado Ekiti da wasu garuruwan jihar Ekiti...

Mazauna unguwanni da dama a Ado Ekiti da wasu garuruwan jihar Ekiti sun shiga cikin duhu yayin da guguwar ruwan sama ta lalata turakun lantarki

Wuraren da abin ya shafa sun hada da Ajebamidele, Omisanjana da Atlas duk a Ado Ekiti, Ikere Ekiti, Ise Ekiti da Emure Ekiti.                         

                             

Ruwan sama kamar da bakin kwarya da ya mamaye unguwannin a karshen makon da ya gabata, ya kawo cikas ga harkokin zirga-zirga, zamantakewa da tattalin arzikin yankin.

Ruwan saman ya yi awon gaba da sandunan turakun lantarki a kusa da Deeper Life Campground a Ajebamidele, unguwar da ke da yawan jama’a a babban birnin jihar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata