Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedMinistan Tinubu ya yi nasarar zama Sanata a kotun daukaka kara

Ministan Tinubu ya yi nasarar zama Sanata a kotun daukaka kara

Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta tabbatar wa da Simon Bako Lalong kujerar Sanatan da ke wakiltar Plateau ta Kudu a majalisar dattawan Nijeriya.
Simon Lalong dai shi ne ministan kwadago a gwamnatin Bola Ahmad Tinubu, da ya yi takarar Sanata a karkashin jam’iyyar APC.
Kotun ta yi watsi da bukatar Napoleon Bali na jam’iyyar PDP.
Dama dai kotun sauraren kararrakin zabe ta ayyana Simon Lalong a matsayin wanda ya yi nasarar bayan da ta yanke hukunci.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata