DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Friday, April 10, 2026
HomeUncategorizedMun ci karfin masu aikata laifuka a Kebbi da Zamfara - Rundunar...

Mun ci karfin masu aikata laifuka a Kebbi da Zamfara – Rundunar sojin Nijeriya

Kwamandan birged ta daya na rundunar sojij Nalijeriya, Birgediya Janar Timothy Opurum, ya bayyana cewa sojojin dake karkashin Operation Fansar Yamma sun ci karfin ayyukan ‘yan ta’adda a yankin jihohin Kebbi da Zamfara. 
Janar Opurum ya bayyana haka ne jiya Talata a yayin liyafar Sallah tare da hafsoshi, sojoji, da iyalansu a Gusau. 
A cewarsa, lamarin tsaro a baya yana fuskantar kalubale, amma bisa ayyuka da sadaukar da kai da sojoji ke yi, sun samu galaba a yankin tare da dakile ayyukan ta’addanci da yawa.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata