Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa gwamnatinsa ta riga ta aiwatar da kashi 85 cikin 100 na alkawuran da ta dauka lokacin yakin neman zabe, yana mai cewa saura kashi 15% kacal kafin a cika kafin ya kammala mulki.
Gwamnan ya bayyana hakan ne a yau Alhamis yayin rantsar da sabon shugaban ma’aikata na fadarsa, Dr Sulaiman Wali Sani, tare da shugaban hukumar ayyuka na usamman, Manjo Janar Sani Muhammad (rtd), da kuma nasu ba da shawara na musamman guda 11.
Jaridar Daily Trust ta ruwaito Gwamna Abba na cewa, wannan ci gaba ya samo asali ne bayan ingantaccen nazari da kimantawa da gwamnatinsa ta gudanar cikin shekaru biyu da suka gabata.
Gwamnan ya kuma tabbatar da cewa gwamnatinsa ba za ta tsaya nan ba, domin akwai shirin kawo sabbin tsare-tsare da shirye-shirye domin ƙara inganta rayuwar al’ummar jihar.
Mun cika kashi 85 cikin 100 na alkawuranmu ga al’ummar Kano – Gwamna Abba Gida Gida
RELATED ARTICLES
Recent Comments
on Gwamnatin Tinubu za ta fara ba da rancen maras kuɗin ruwa ga manoma da masu ƙananan sana’o’i – GEEP
on Gwamnatin Nijeriya ta kaddamar da shirin horas da matasa miliyan 20 daga yanzu zuwa shekarar 2030
on Gwamnatin Nijeriya ta kaddamar da shirin horas da matasa miliyan 20 daga yanzu zuwa shekarar 2030
on Jaridar Daily Trust ta gano dalilai uku da suka sa Ganduje ya ajiye mukamin shugabancin APC na kasa
on Peter Obi ya sake jaddada bukatar kafa tsarin wa’adin shekara 5 kacal ga shugaban ƙasa a Najeriya
on Cire tsoffin ‘yan sanda daga daga tsarin Contributory Pension Scheme ya fi karfina – IGP Egbetokun
on Gwamnatin Nijeriya ta ɗage buɗe shafin neman aiki na Immigration, Civil Defence da sauran hukumomi
on APCn jihar Kebbi ta yafe wa hadimin gwamna da aka dakatar saboda ya zo da maciji a fadar gwamnati
on An yanke wa ɗan Najeriya hukuncin ɗaurin shekaru 11 a Amurka kan damfara da ta kai dala miliyan 1.3
on APCn jihar Kebbi ta yafe wa hadimin gwamna da aka dakatar saboda ya zo da maciji a fadar gwamnati
on An karkatar da Naira Bilyan 71.2 daga cikin Bilyan 100 na bashin dalibai a Nijeriya – Hukumar ICPC
on Gwamna Abba Gida Gida ya zabi tsohon shugaban ma’aikatansa da wasu mutum 5 a matsayin kwamishinoni
on Nijeriya za ta zama jagorar kasuwar halal ta duniya mai jarin Dala bilyan Dubu 7 – Kashim Shettima
