Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedMuna aiki tukuru don shawo kan matsalar wutar lantarki da Arewacin Nijeriya...

Muna aiki tukuru don shawo kan matsalar wutar lantarki da Arewacin Nijeriya ke fuskanta – Kamfanin TCN

Layin wuta

Kamfanin dillancin labarai na Nijeriya ya rawaito cewa TCN ya ce ma’aikatan su sun gano dalilin da ya haddasa matsalar wutar lantarki a layin Ugwuaji-Apir mai nauyin kilo 330 (kV).

Babban jami’in hulda da jama’a na TCN, Ndidi Mbah, ya ce an gano matsalar ne a yankin Igumale da ke Jihar Binuwai, a cewarsa, yankin da aka samu matsalar, an gano yana da karfin 330kv a cikin dajin Igumale da ke jihar Benuwe.

Ya kara da cewa jami’an TCN na aiki tukuru domin shawo kan matsalar wutar lantarki da ta addabi wasu yankunan.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata