Monday, April 6, 2026
HomeBabban LabarinmuMuna da kwarin guiwar Jonathan zai kayar da Shugaba Tinubu a zaben...

Muna da kwarin guiwar Jonathan zai kayar da Shugaba Tinubu a zaben 2027 – Farfesa Jerry Gana

Tsohon Ministan yada labaran Nijeriya Farfesa Jerry Gana, ya bayyana cewa tsohon Shugaban Ƙasa Goodluck Jonathan zai tsaya takarar shugabancin ƙasa a zaɓen 2027 a ƙarƙashin jam’iyyar PDP.

Jerry Gana ya kuma nuna kwarin guiwa cewa Jonathan zai kayar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu domin dawo da mulki bayan shafe shekaru goma da barinsa.

A cewar Gana, ‘yan Najeriya sun dandana mulkin shugabanni biyu bayan Jonathan, kuma a halin yanzu suna mararin ya sake dawowa.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata