Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedMutane da dama sun jikkata sanadiyar fashewar mota dauke da tukunyar gas...

Mutane da dama sun jikkata sanadiyar fashewar mota dauke da tukunyar gas a Jibia jihar Katsina

Fashewar wata mota dauke tukunyar gas a kauyen Magana dake karamar hukumar Jibia ta jihar Katsina ta jikkata mutane da dama tare da lalata motoci da gidaje. 
Shaidu sun tabbatar da cewa lamarin ya faru ne a wani wurin sayar da iskar gas ta girki, wanda ake zargin an ajiye kayan da aka safararsu daga Jamhuriyar Nijar, a cewar rahoton Dailytrust.
Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ASP Abubakar Sadiq Aliyu ya tabbatar da cewa ba a samu hasara rayuwa ba sai dai motoci 6 ne suka lalace sanadiyar fashewar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata