Monday, April 6, 2026
HomeUncategorized"Na dawo goyon bayan dokar haraji ne saboda an magance korafina" -...

“Na dawo goyon bayan dokar haraji ne saboda an magance korafina” – Gwamna Abdullahi Sule

Gwamnan jihar Nasarawa Abdullahi Sule ya bayyana dalilinsa na janye adawar da yake yi da dokar haraji, yana mai cewa an magance korafin da yake da shi.

Gwamna Sule, wanda ke cikin jagororin yankin arewacin Nijeriya da su ka yi fatali da dokar, ya bayyana hakan ne a cikin shirin siyasa na gidan talabijin na Channels.

Ya ce tun da farko shi ba adawa yake da dokar gaba ɗaya ba amma abinda ke cikin dokar, kuma a cewarsa suna yin wannan ne don bai wa kowa damar fadin albarkacin bakinsa kafin aiwatar da dokar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata