Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedNa samu rakiyar jami'an gwamnati lokacin da na je tattaunawa da barayin...

Na samu rakiyar jami’an gwamnati lokacin da na je tattaunawa da barayin daji – Sheikh Gumi

 Jami’an gwamnati ne suka raka ni a lokacin tattauna da barayin daji in ji Shehin Malami Dr Ahmad Gumi 

Dr Ahmad Gumi da ya sanar da hakan a lokacin da yake zantawa da jaridar Punch ya ce a cikin tawagar da suka je tattaunawa da barayin dajin akwai masu rike da sarautun gargajiya.

Sheikh Gumi dai ya dade yana so a yi wa ‘yan bindiga afuwa a zauna a sasanta da su domin su ajiye makam

ansu.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata