Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedNa yafe wa duk wadanda suka ci amanar miji na - Oluremi...

Na yafe wa duk wadanda suka ci amanar miji na – Oluremi Tinubu

Uwargidan shugaban Najeriya Sanata Oluremi Tinubu, ta ce ta yafe wa duk wani da ya ci amanar magidanta shugaba Bola Tinubu a lokacin zaben 2023.

Jaridar Punch ta ruwaito cewa, Oluremi Tinubu ta bayyana haka ne a cikin wani sabon littafinta mai shafi 52, wanda ta wallafa a lokacin bikin cikar ta shekaru 65.

A cewar ta, ba ta da matsala da kowa saboda ta zabi zaman lafiya fiye da komai.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata