DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 11, 2026
HomeBabban LabarinmuNatasha Akpoti-Uduaghan ta koma ofishinta a Majalisar Dattawa

Natasha Akpoti-Uduaghan ta koma ofishinta a Majalisar Dattawa

Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta koma bakin aiki a ranar Talata, 23 ga Satumba, 2025, bayan Majalisar Dattawa ta buɗe ofishinta da aka rufe tun lokacin da aka dakatar da ita.

Ofishin nata da ke Suite 2.05 a ginin majalisar an buɗe shi ne a safiyar Talata, abin da ya bai wa Sanatar damar komawa cikin gaggawa don ci gaba da aikinta.

Tun a baya dai an dakatar da Sanatar na tsawon watanni shida, abin da ya janyo cece kuce a siyasar jihar Kogi da ma a tsakanin ‘yan Nijeriya da dama.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata