Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedNi ne gwarzon dan wasan kwallon kafa na Duniya a tarihi -...

Ni ne gwarzon dan wasan kwallon kafa na Duniya a tarihi – Ronaldo

 

Cristiano Ronaldo

Shaharren dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Al-Nassr, Cristiano Ronaldo ya bayyana kansa a matsayin dan wasa mafi kyawu a tarihin kwallon kafa.

A wata hira da yayi da La Sexta, Ronaldo ya bayyana cewa wasu za su iya cewa abokin hamayyar sa Lionel Messi, ne dan wasan da yafi kowa da tsohon dan wasan Brazil Maradona.

Sai dai duk da haka, ya ayyana kansa a matsayin dan wasa mafi cikakken tarihi da shahara, yayinda a yanzu kwallayen da yake da su suka tasar ma 925 a makonnan,wanda ya ce zuwa nan da wani dan lokaci kwallayen za su kai 1000.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata