Thursday, April 9, 2026
HomeUncategorizedNijeriya ta samu lamunin kudade daga Bakin AfDB domin inganta harkar noma

Nijeriya ta samu lamunin kudade daga Bakin AfDB domin inganta harkar noma

 

Gwamnatin tarayya ta samu lamuni na dala miliyan dari da talatin da hudu (dala miliyan 134) daga bankin raya Afirka (AfDB) domin bunkasa noman iri da hatsi a kasar.

 Ministan noma da samar da abinci, Abubakar Kyari ne ya bayyana haka a lokacin da yake kaddamar da ayyukan noman rani na shekarar 2024/2025 a Calabar, Cross River.

 Manufar ita ce a tabbatar da cewa kasar ta samu dogaro da kanta a cikin muhimman kayan amfanin gona irin su alkama, shinkafa, masara, dawa, waken soya, da rogo.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata