Sunday, April 5, 2026
HomeBabban LabarinmuNijeriya za ta rika ba wa kasashe bashin kudi nan da 2026...

Nijeriya za ta rika ba wa kasashe bashin kudi nan da 2026 – Oluremi Tinubu

Uwargidan shugaban Nijeriya Sanata Oluremi Tinubu ta ce nan da shekarar 2026 Nijeriya za ta rika ba wa wasu kasashen bashin kudade.

 

Oluremi ta bayyana haka ne a Ile-Ife da ke jihar Oyo, yayin bikin karbar sarauta ta Yeye Asiwaju Gbogbo Ile Oodua.

 

Jaridar Punch ta ruwaito Remi na cewa akwai kyakkyawan fata a gaba, tana mai jinjinawa gwamnatin Bola Tinubu, bisa ga yadda ta ce ta cimma nasarori masu tarin yawa cikin kankanin lokaci.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata