Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedNLC, TUC sun ba da wa'adin mako biyu ga jihohin da basa...

NLC, TUC sun ba da wa’adin mako biyu ga jihohin da basa biyan mafi ƙarancin albashi

Kungiyoyin kwadagon da suka hada da NLC da TUC sun umarci sassan jihohin kasar da su bayar da wa’adin makonni biyu ga jihohi da su aiwatar da tsohon tsari mafi karancin albashi na N30,000.

Kungiyoyin sun dauki wannan matakin ne yayin wani taron majalisar zartarwa ta kasa da suka gudanar a ranar Litinin.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata