Monday, April 6, 2026
HomeBabban LabarinmuNyesom Wike ya goyi bayan matakin Shugaba Tinubu na sanya dokar ta...

Nyesom Wike ya goyi bayan matakin Shugaba Tinubu na sanya dokar ta baci a Rivers

Ministan babban birnin Abuja Nyesom Wike, ya goyi bayan matakin ayyana dokar ta-baci a jihar Ribas, da Shugaban Bola Tinubu yana mai cewa ya so a tsige gwamna Siminalayi Fubara a matsayin gwamnan jihar.

Matakin dakatar da Fubara, da mataimakiyarsa Ngozi Odu da ‘yan majalisar dokokin kasar na tsawon watanni a jihar Ribas saboda rikicin siyasa, na ci gaba da janyo muhawara.

Sai dai Wike, a wata fira da yan jarida, ya ce matakin da shugaban kasar ya dauka ya kamar ceton Rivers, yana mai cewa matakin nada gwamnan rikon kwarya shine abinda ya dace

Ukashatu Ibrahim Wakili
Ukashatu Ibrahim Wakilihttps://dclhausa.com
Ukashatu Wakili, Mataimakin Manajan Edita kuma Mai Kula da Shirin Koyon Sanin Makamar Aiki ne a DCL Hausa. A matsayinsa na ƙwararren ɗan jarida yana tsara ayyukan rediyo da kafafen sada zumunta, fassarar labarai, da tabbatar da sahihancin bayanai. Yana jagorantar shirin horaswa ga masu koyon aiki tare da kula da ingancin rubuce-rubuce da shirye-shiryen gidan jaridar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata