Wednesday, April 8, 2026
HomeUncategorizedOfishin Jakadancin Amurka a Nijeriya ya sanya sabbin ka'idoji ga masu neman...

Ofishin Jakadancin Amurka a Nijeriya ya sanya sabbin ka’idoji ga masu neman visa

Ofishin Jakadancin Amurka a Nijeriya ya sanar da cewa ya sabunta ka’idojin da ake bi wajen karɓar izinin shiga kasar wadanda za su soma aiki daga ranar 1 ga watan Janairu 2025.
Daga yanzu duk wanda ke neman ‘visa’ dole ne ya ziyarci ofishin diflomasiyya da ke Lagos sau biyu. 
Ofishin ya bayyana hakan ne a shafinsa na X, kuma ya ce ya yi hakan ne a domin saukaka aikin da kuma rage jan lokaci saboda rashin gabatar da isassun takarardu.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata