DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 11, 2026
HomeUncategorizedPeter Obi ya musanta zargin alaka da jam'iyyar APC

Peter Obi ya musanta zargin alaka da jam’iyyar APC

Peter Obi

Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour, Peter Obi, ya yi watsi da rahotannin da ke alakanta shi da jam’iyyar APC, da ya ce shi ba dan jam’iyyar ba ne, kuma ba ya nufin zama mamba  ciki.

Da yake mayar da martani kan wani rahoto da ke yawo a shafukan sada zumunta inda ya yi zargin cewa an ambaci sunansa a taron jam’iyyar APC na ranar Asabar, Obi ya ce yaci karo da hakan a shafukan sada zumunta dangane da taron APCn  da aka ambaci sunansa,sai dai ya ce shifa ba dan jam’iyyar APC bane kuma ba zai zauna a ciki ba.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata