Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedPeter Obi ya yi alhinin kan rayukan da aka rasa yayin zanga-zanga

Peter Obi ya yi alhinin kan rayukan da aka rasa yayin zanga-zanga

 Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour a zaben 2023, Peter Obi ya nuna bakin cikinsa kan yadda aka samu asarar rayuka a lokacin zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa.

Peter Obi ya yi alhinin ne a shafinsa na X a ranar Lahadi.

Ya ce, “A yayin da zanga-zangar adawa ta tsadar rayuwa ta kammala a hukumance a jiya, ina so in sake mika sakon ta’aziyyata ga duk wadanda suka rasa rayukansu, ciki har da jami’an tsaro a yayin wannan zanga-zan

gar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata