Sunday, April 5, 2026
HomeBabban LabarinmuReal Madrid ta tabbatar da Xabi Alonso a matsayin sabon kocin kungiyar

Real Madrid ta tabbatar da Xabi Alonso a matsayin sabon kocin kungiyar

Fabrizio Romano ya rawaito cewa an cimma yarjejeniya tsakanin sabon kocin da kungiyar kuma kwantiragin zai kasance har zuwa watan Yunin shekarar 2028.

Rahotanni na nuni da cewa za a gabatar da shi a matsayin sabon koci ranar Litinin dinnan.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata