DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 11, 2026
HomeUncategorizedRonaldo bai san komai ba game da harkar kwallo idan aka kwatanta...

Ronaldo bai san komai ba game da harkar kwallo idan aka kwatanta shi da Messi in ji Rodri

 

Ronaldo bai san komai ba game da harkar kwallo idan aka kwatanta shi da Messi in ji Rodri

Dan wasan tsakiya na Manchester City, ya yi kakkusar suka ga Cristiano Ronaldo inda yace dan wasan ba shi da hazaka idan aka kwatanta da Lionel Messi.

Rodri, wanda ke murmurewa daga tiyatar da aka yi masa a guiwa, ya bayyana hakan ne yayin wata tattaunawa da ya yi a shirin gidan talabijin na kasar Spain.

Ya ce, “Lionel Messi  dan wasa ne mafi girma a kowane lokaci  ba tare da kokwanto ba kuma Cristiano Ronaldo ya yi nasarar daidaita kan sa da shi amma mu da muka yi wasa da su muna iya ganin bambanci a tsakanin su.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata