Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedSani Danja ya samu mukami a gwamnatin jihar Kano

Sani Danja ya samu mukami a gwamnatin jihar Kano

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya nada jarumi a masana’antar Kannywood Sani Danja mukami a gwamnatinsa

A cikin wata sanarwa da mai magana da yawun Gwamnan Malam Sanusi Bature Dawakin Topa ya fitar, ta ce Gwamnan ya amince da nadin Sani Musa Danja a matsayin Mai ba da shawara ta musamman kan matasa da wasanni.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata