Wednesday, April 8, 2026
HomeUncategorizedSaudi Arabia za ta amince a fara sayar da giya ga wadanda...

Saudi Arabia za ta amince a fara sayar da giya ga wadanda ba musulmi ba

Gidan talabijin na Channels ya rawaito cewa wannan ne karon farko da ake sa ran kasar za ta dauki mataki irin wannan.

Wadanda ba musulmi ba na ofisoshin Jakadanci dai ne za su amfana da wannan mataki idan an dauka, ta yadda ba sai sun yi amfani da hanyar diflomasiyya ba wajen shigar da giyar a Saudi Arabia ba.

Doka ce mai karfi hana sayar da giya tun a shekarar 1952 a kasar Saudiyya.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata