Sunday, April 5, 2026
HomeBabban LabarinmuShugaba Bola Ahmed Tinubu na jagorantar taron majalisar zartarwa ta kasa a...

Shugaba Bola Ahmed Tinubu na jagorantar taron majalisar zartarwa ta kasa a fadarsa dake Villa a Abuja

Daga cikin wadanda suka halarci taron akwai mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima, Sakataren gwamnatin tarayya, Sanata George Akume, mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Mallam Nuhu Ribadu, da shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila.

Kafin a fara taron, shugaban kasar ya rantsar da mambobi hukumar dake kula da majalisar dokoki ta kasa karkashin jagorancin Dakta Savior Onyiekere, ya kuma rantsar da sabbin manyan Sakatarori guda biyu.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata