Thursday, April 9, 2026
HomeKetareShugaba Museveni ya samu damar tsayawa takarar shugabancin Uganda karo na 7

Shugaba Museveni ya samu damar tsayawa takarar shugabancin Uganda karo na 7

Shugaba Yoweri Museveni ya samu sahalewar hukumar zaben Uganda na tsayawa takarar shugabancin kasar a 2026.

Museveni dan shekaru 81 wanda ya fara mulki tun shekarar 1986, yana neman wa’adi na bakwai a ofishin shugabancin kasar.

Ana sa ran a yau jam’iyyun hamayya za su gabatar da sunayen wadanda suka zaba domin karawa da shugaba Museveni ga hukumar zaben kasar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata