Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedShugaba Tinubu ya soke ma'aikatu biyu

Shugaba Tinubu ya soke ma’aikatu biyu

 

Shugaba Tinubu

A cikin wata sanarwa da mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin yada labarai Bayo Onanuga ya fitar a larabar nan,ya ce ma’aikatun da abin ya shafa sun hada da ma’aikatar raya yankin Nije Delta da ma’aikatar wasanni.

Sanarwar ta ce yanzu za a hade ma’aikatun raya yankuna su dawo koma karkashin hukuma daya , kamar hukumar raya yankin Neja Delta, hukumar raya arewa maso yamma, hukumar raya kudu maso yamma, hukumar raya arewa maso gabas.

A cewar sanarwar majalisar zartaswa ta tarayya FEC ta kuma amince da hadewar ma’aikatar yawon bude ido da ma’aikatar al’adu da tattalin arziki.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata