Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedShugaba Tinubu ya yi alkawarin karin albashi ga Jami’an ’yan sanda

Shugaba Tinubu ya yi alkawarin karin albashi ga Jami’an ’yan sanda

 

Bola Ahmad Tinubu

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce gwamnati za ta tabbatar da cewa albashin ’yan sanda ya dace da hadurran da suke fuskanta a aikin yau da kullum.

Tinubu, ta bakin mataimakinsa Kashim Shettima a bikin makon ’yan sanda, ya ce ana kokarin inganta walwalar jami’an tsaro domin kara musu kwarin gwiwa.

Ya kuma jaddada muhimmancin hadin gwiwa tsakanin gwamnati da jami’an tsaro wajen tabbatar da zaman lafiya.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata