Wednesday, April 8, 2026
HomeUncategorizedShugaba Tinubu ya yi wayar mintuna 30 da shugaban kasar Amurka Joe...

Shugaba Tinubu ya yi wayar mintuna 30 da shugaban kasar Amurka Joe Biden

Bola Ahmed Tinubu/Joe Biden

Tattaunawar ta wayar tarho da ta gudana da misalin karfe 4 na yamma agogon Nijeriya, a ranar Talatar nan, wadda aka shafe kusan mintuna 30 suna tattaunawa.

Ministan harkokin kasashen waje, Yusuf Tuggar ne ya bayyana hakan a lokacin da yake zantawa da manema labarai.Tuggar ya ce,kiran ya shafi hadin gwiwa ne a tsakanin kasashen biyu.

Shugaban ya kuma godewa Amurka bisa hadin gwiwa a fannoni da dama da suka shafi fannin tsaro a Afirka da yammacin Afirka baki daya.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata