Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedShugaba Tinubu zai amshi rahoton madatsun ruwan Nijeriya

Shugaba Tinubu zai amshi rahoton madatsun ruwan Nijeriya

Kwamitin da ke duba ingancin madatsun ruwa a fadin Nijeriya zai gabatar da sakamakon bincikensa ga shugaba Bola Tinubu a watan Disamba.
Jaridar PUNCH ta ruwaito rahoton zai kunshi zane-zane da shawarwari don sake inganta tsaffin madatsun ruwa nasu shekaru 38.
Ministan albarkatun ruwa da tsaftar muhalli, Farfesa Joseph Utsev ne ya bayyana hakan a cikin wata hira da yayi da jaridar Punch, ranar Lahadi.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata