Monday, April 6, 2026
HomeBabban LabarinmuShugaban Amurka Donald Trumph ya haramtawa Farfesa Wole Soyinka zuwa kasar

Shugaban Amurka Donald Trumph ya haramtawa Farfesa Wole Soyinka zuwa kasar

Gwamnatin Amurka karkashin jagorancin shugaba Donald Trump ta soke takardar izinin shiga ƙasar ga Farfesa Wole Soyinka, sanannen marubuci a duniya.

Farfesa Soyinka ya bayyana hakan ne a taron manema labarai a birnin Lagos, a ranar Talata, inda ya ce bai san wani laifi da ya aikata da zai sa a hana shi shiga kasar ba.

A cewarsa, ofishin jakadancin Amurka ne ya sanar masa da hakan a cikin wata wasika,a cewarsa yana binciken ko akwai wani laifi da ya aikata a baya wanda ya dace da wannan hukunci, domin, a bai taba aikata laifi ko karya doka a Amurka ko a wata kasa ba.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata