Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedShugaban jami'iyyar Modern Fa Lumana a Nijar Hama Amadou ya rasu

Shugaban jami’iyyar Modern Fa Lumana a Nijar Hama Amadou ya rasu

Fitacen dan siyasar na Nijar da yake madugun adawa zamanin mulkin farar hula Hama Amadou ya rasu yana da shekaru 74 a duniya.
Hama Amadou na daga cikin fitattun ‘yan siyasar Nijar da suka yi suna a kasar.
Daga cikin mukaman da ya rike a lokacin yana raye hada na Firaminista a lokacin gwamnatin marigayi Tanja Mamadou da kuma mukamin shugaban majalisar dokoki a lokacin gwamnatin Issoufou Mahamadou.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata