Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedShugaban Sojojin Nijeriya ya ziyarci jihar Sokoto

Shugaban Sojojin Nijeriya ya ziyarci jihar Sokoto

 

Laftanar Janar Olufemi Olatubosun Oluyede ya isa jihar Sokoto ziyarar aiki ta farko a daidai lokacin da aka gano wata sabuwar kungiyar ‘yan bindiga da ake kira da Lakurawa.

A yayin wannan ziyara ana sa ran zai gana da masu ruwa da tsaki da kuma ziyartar fadar mai alfarma Sarkin Musulmi 

Zai yi amfani da damar wajen yin jawabi ga dakarun Operation Fasan Yamma da ke yaki da ‘yan ta’adda a yankin Arewa maso Yamma.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata