Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedSojoji sun kama tirela makare da makamai za a shigo da ita...

Sojoji sun kama tirela makare da makamai za a shigo da ita Nijeriya daga Mali

Sojojin Bataliya ta 192 da ke aiki karkashin 81 Div, sun kama wata tirela makare da alburusai da ake kokarin shiga da ita jihar Anambra ta Nijeriya daga kasar Mali.
Mai magana da yawun rundunar soji ta kasa Janaral  Onyema Nwachukwu ya sanar cewa an kama wanda ake zargi da safarar wadannan makamai mai suna Mr Eric Seworvor dan asalin kasar Ghana da direban motar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata