Sunday, April 5, 2026
HomeBabban LabarinmuSojojin Nijeriya sun yi nasarar ajalin makusancin Bello Turji Alhaji Shaudo Alku...

Sojojin Nijeriya sun yi nasarar ajalin makusancin Bello Turji Alhaji Shaudo Alku a Sokoto

Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da kisan wani na hannun damar Bello a wani hari ta sama ta da kai a yankin karamar hukumar Isa ta jihar Sokoto.

A cikin wata sanarwa da ta wallafa a shafinta na Facebook, rundunar sojin ta ce ta yi nasarar hallaka Alhaji Shaudo Alku ne a Lahadin nan.

Sanarwar ta ce, daga Jamhuriyar Nijar aka gayyato Alhaji Shaudo Alku don zuwa Nijeriya a aikata ta’addanci kafin ya hadu da ajalinsa a hannun sojojin da ke aiki karkashin shirin Operation Fansar Yamma.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata