Sunday, April 5, 2026
HomeUncategorizedStarlink zai kara kudin katinsu na wata-wata daga N38,000 zuwa N75,000

Starlink zai kara kudin katinsu na wata-wata daga N38,000 zuwa N75,000

Sai dai gwamnatin Nijeriya ta hannun hukumar sadarwa ta NCC ta sa kafa ta shure wannan yunkuri, inda ta ce ba ta amince da karin ba kamar yadda jaridar Punch ta rawaito
Kamfanin Starlink dai na samar da WI-FI ko kuma “data” ta shiga intanet ga manyan kamfanoni a Nijeriya ba tare da dogaro da kamfanonin sadarwa na kasar ba wadanda a lokuta dabam-dabam ke fama da matsalar Network
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata