DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 11, 2026
HomeUncategorizedTinubu ne matsalar PDP a Nijeriya - inji wani jigo a jam'iyyar,...

Tinubu ne matsalar PDP a Nijeriya – inji wani jigo a jam’iyyar, Segun Sowunmi

 Tinubu ne matsalar PDP a Nijeriya – inji wani jigo a jam’iyyar, Segun Sowunmi

Wani jigo a jam’iyyar PDP, Segun Sowunmi, ya dora alhakin rikicin da ke ciki gida dake faruwa a jam’iyyar bisa kan mukamin da shugaban Bola Tinubu ya baiwa Nyesom Wike mukamin ministan babban birnin tarayya Abuja.
Segun Sowunmi ya bayyana haka ne a cikin shirin siyasa na gidan talabijin na Channels a ranar Laraba, lokacin da aka tambaye shi game da matsalar PDP.
Ya ce mutane na dora matsalar kan Wike ne kawai amma yana ganin Tinibu ne matsalar, domin bai tuntubi shugabannin jam’iyyar kafin bashi wannan matsayi ba.
Segun ya yi nuni da cewa ko a lokacin da tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya kafa gwamnatin hadin kan kasa sai ya  tuntubi jam’iyyun adawa.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata