Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedTinubu ya gwangwaje Kanawa da kyautar kayan abinci

Tinubu ya gwangwaje Kanawa da kyautar kayan abinci

 Gwamnatin tarayya ta tallafama jihar Kano da tireloli na hatsi domin rabawa ga mabukata a wannan wata na Ramadana.

Tallafin ya kunshi tireloli na shinkafa 100, tirelolin dawa 44, da kuma tirela na masara guda hud

u.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata