DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Friday, April 10, 2026
HomeKetareTrump ya ce an samu ci gaba kan TikTok, zai kai ziyara...

Trump ya ce an samu ci gaba kan TikTok, zai kai ziyara kasar China

Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa an samu ci gaba a tattaunawarsa da shugaban kasar China Xi Jinping kan batun sayar da manhajar TikTok, tare da sanar da niyyarsa ta kai ziyara kasar nan gaba.

Shugabannin kasashen biyu mafi girma a duniya sun yi waya karo na biyu tun dawowar Trump fadar White-House.

Duk da matsanancin suka da ya sha yi wa kasar Sin a baya, yanzu yana ƙoƙarin rage zafin rikice-rikicen diflomasiyyar da ke tsakani.

Rahoton jaridar Punch ya ce a daya hannun, gwamnatin kasar Sin ta fitar da jawabi mai ɗan tsauri, inda ta bayyana matsayinta a fili.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata