DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Sunday, April 12, 2026
HomeUncategorizedTrump ya sanar da harajin kashi 25% kan motocin da aka kera...

Trump ya sanar da harajin kashi 25% kan motocin da aka kera daga kasashen waje

Donald Trump

Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar da sanya haraji mai tsauri kan shigo da kaya da sassan motocin da ba a kera a kasar ba, lamarin da ya sa abokan kasuwancin Amurka ke barazanar yin ramuwa.

Trump ya bayyana haka ne a yammacin ranar Laraba.

Sai dai Firaministan kasar Japan Shigeru Ishiba ya ce kamfanin Tokyo na duba yiwuwar irin matakan da zai dauka, yayin da Mark Carney na kasar Canada ya bayyana harajin da Trump din ya sa a matsayin anyi shine saboda kasarsa.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata