DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Sunday, April 12, 2026
HomeUncategorizedTsadar Rayuwa ta tilasta marasa lafiya kaurace wa zuwa asibiti a Nijeriya

Tsadar Rayuwa ta tilasta marasa lafiya kaurace wa zuwa asibiti a Nijeriya

Tsadar magani ta sa an fara kaurace wa zuwa asibiti jinyar marasa lafiya a Nijeriya

– Likita

Babban Daraktan Kula da Lafiya (CMD) na asibitin kwararru da ke Jalingo a jihar Taraba, Alex Maiangwa, ya ce ba a samun marasa lafiya a asibitocin jihar 

Ya bayyana kalubalen tsadar rayuwa da ake fuskanta a kasar ya sa masu marasa lafi ba su iya kawo su asibiti domin yin jinya 

Inda ya ce yanayin da ake ciki ya tilasta wa mutane bullo sa wasu hanyoyi na jinya a gida Babban Daraktan Kula da Lafiya (CMD) na asibitin kwararru na jihar Taraba, Jalingo, Alex Maiangwa, ya ce asibitocin jihar suna samun karancin halartar masu zuwa.

 

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata