Friday, April 10, 2026
HomeUncategorizedTsohon dan wasan Manchester United ya yanke shawarar wakiltar kasar Jamaica

Tsohon dan wasan Manchester United ya yanke shawarar wakiltar kasar Jamaica

 

Tsohon dan wasan Manchester United Mason Greenwood ya yanke shawarar wakiltar kasar Jamaica.

A baya dai Greenwood ya yi fatan wakiltar kasar Ingila , kasar da aka haife shi lamarin da bai samu ba har kawo yanzu haka.

Ko dan wasan ya yi kyan kai wajen yanke shawarar hakan ? Ku bayyana mana ra’ayoyin ku.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata