Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedTsohon kyaftin din kungiyar Manchester City ya mutu

Tsohon kyaftin din kungiyar Manchester City ya mutu

Tsohon kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Manchester City kuma kocinta Tony Book ya rasu yana da shekaru 90 a duniya

Bayanin hakan na kushe ne a cikin wata sanarwa da kungiyar ta Premier ta fitar a ranar Talata.

Books ya zama kyaftin din City inda ya jagoranci kungiyar har suka lashe manyan kofuna hudu, da suka hada da kofin gasar Premier ta Ingila da gasar cin kofin Turai, a karshen 1960s da farkon 1970s.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata