Friday, April 10, 2026
HomeUncategorizedWata sabuwar annoba ta barke a kasar China

Wata sabuwar annoba ta barke a kasar China

Gwamnatin Nijeriya ta tsaurara matakan kariya da shirin killace fasinjojin da ke shigowa daga ƙasar China bayan barkewar wata sabuwar annoba da ake yi a halin yanzu a kasar 

Rahotanni daga kasar sun nuna cewa annobar ta haifar da cunkoson jama’a a asibitoci domin samun maimakon gaggawa.
A cewar hukumomi a kasar sun ce an samu karuwar masu dauke da cutar wacce aka yi ma laƙabi da HMPV, musamman a tsakanin yara ‘yan kasa da shekaru 14 a sassan arewacin kasar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata