Wednesday, April 8, 2026
HomeUncategorizedWest Ham United ta sallami mai horar da kungiyar Julen...

West Ham United ta sallami mai horar da kungiyar Julen Lopetegui bayan watanni shida yana jan ragamar kungiyar

Lopetegui

An nada tsohon kocin Lopetegui mai shekaru 58 a watan Mayun shekarar 2024 bayan tafiyar David Moyes amma a hukumance ya karbi ragamar aiki a ranar 1 ga Yuli.

Kungiyar ta ci wasanni shida na gasar Premier ta kasar Ingila a lokacin da yake jagorantar ta.Cin da Manchester City ta yiwa Westham United 4-1 shi ne rashin nasara na tara a wasanni 20 na gasar kuma ya bar kulob din a matsayi na 14 a gasar Firimiyar kasar Ingila.

West Ham United tana tattauna da tsohon kocin Chelsea da Brighton “Potter” game da kulla sabuwar yarjejeniya da shi.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata