Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorized'Yan bindiga sun kashe Sakataren jam'iyyar PDP a jihar Zamfara

‘Yan bindiga sun kashe Sakataren jam’iyyar PDP a jihar Zamfara

 ‘Yan bindiga sun kashe Sakataren jam’iyyar PDP a jihar Zamfara 

‘Yan bindiga sun kashe Sakataren jam’iyyar PDP na karamar hukumar Tsafe a jihar Zamfara.

Shugaban jam’iyyar PDP na karamar hukumar Garba Garewa ne ya tabbatar da kisan sakataren na jam’iyyar a Tsafe ga gidan talabijin na Channels ranar Talata.

 “Muna zargin wadanda suka kashe shi ‘yan fashi ne, sun shiga gidansa jiya (Litinin) suka harbe shi,” in ji Garewa.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata