Sunday, April 5, 2026
HomeLabarai‘Yan bindiga sun kwashi almajirai masu yawa a Sokoto

‘Yan bindiga sun kwashi almajirai masu yawa a Sokoto

https://drive.google.com/uc?export=view&id=1cfziUmhVg1hQbYlcyClQPulucFNnuIzM

‘Yan bindiga sun kwashi almajirai daga wata makarantar Allo da ba a san iyakarsu ba a Sokoto.

Shugaban makarantar tsangayar da ke kauyen Gidan Bakuso a karamar hukumar Gada Liman Abubakar ya shaida wa jaridar Daily Trust cewa kawo yanzu ba su ga almajirai 15 tun bayan farmakin na ‘yan bindigar na Asubahin Asabar din nan.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata