Monday, April 6, 2026
HomeUncategorized'Yan Nijeriya na ci gaba da murnar nasarar da Super Eagles ta...

‘Yan Nijeriya na ci gaba da murnar nasarar da Super Eagles ta samu na doke Angola da ci 1-0

Super Eagles ta doke Angola da ci daya da nema, inda ta tsallake zuwa wasan kusa da na karshe a gasar cin kofin nahiyar Afirka da ke gudana a kasar Cote d’Ivoire yau Juma’a.

Kwallon wanda Ademola Lookman ya zura a minti na 41 ya baiwa Nijeriya nasara.

An fafata tsakanin kasashen biyu a filin wasa na Felix Houphouet-Boigny mai daukar mutane 33,000 da ke birnin Abidjan.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata